Raayin ku

Raayin ku game da gobir.org:

Gobir newsletter

Stay informed on our latest news!

Ko kun taba mamakin ganin bahaushe ya aihi babarbare ? A al’adance, ana anhwani da tsaga domin banbanta mutane musamman ma a nahiyar Afirka. Tsaga na bambanta kabila ko wani bangare na kabila. Misali, tsaga na sa a bambanta Bahaushe da Bayarabe ; kuma ko cikin Hausawa, tsaga na sa a bambanta Bagobiri da Bakatsine, da Badaurayi ko Bakano…ds. To sai dai ba ko wani lokaci ne tsaga ke sanar da ainihin kabilar mutun ba.

Le dimanche 20 Juillet 2014, le Sultan du Gobir, son altesse Abdou Balla Marapha a accueilli une délégation du Nigéria conduite par le Pasteur Yohanna Buru et l’Imam Sheik Sani Isa (Malan Niga), leaders d’une fondation de réconciliation entre chrétiens et musulmans à Kaduna « Peace Revival and Reconciliation Foundation of Nigeria ».

Cikin wagga shekara ta 2015, Sarkin Gobir na Sabon Birni a gamu da wulkancin wulakantattu sakkwatawa. Bawon Allah, Tshoho Albdul Hamid a sauka daga mulkin Gobir saboda umurnin gwamnan Sokoto irin yan taadda mai suna Aliyu magatakardan Wamako.

Malan Sanusi, sarkin kano wanda ya maye gurbi Ado Bayero, ya yi wani furuci ranar juma’a 14 ga watan Nuwamba na shekara ta 2014. Yayin wani taron addu’o’i na mako mako da ake domin samun saukin tashin hankalin da ya addabi Najeriya, Malan Sanusi ya gargadi mutane da su jajirce domin kare kan su da kansu tunda hukuma ba zata iya ba. Ya kara da cewa, mutane su guji tsoro don kare garuruwan su, dukiyar su da rayukan su.